Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe ‘yan tada-ƙayar baya na Boko Haram 31 da kuma na ƙungiyar ISWAP...