Kotun ƙoli ta tabbatar da Ahmed Lawan, shugaban majalisar dattawa a matsayin ɗan takarar sanata na jam’iyyar APC mai wakiltar Yobe ta arewa. Jam’iyyar APC ta...
Sugaban Majalisar Dattawan Najeriya Ahmad Lawan ya sha kaye a ƙarar da ya shigar inda yake ƙalubalantar takarar Bashir Machina. A ranar Litinin, 28 ga watan...