Gwamnatin Tarayya2 years ago
Sanarwar: Gwamnatin tarayya ta ba da umarnin rufe FGC Kwali, cikin matakan tsaurara tsaro a Kwalejojin Unity
Ma’aikatar Ilimi ta tarayya ta bayar da umarnin rufe ɗaya daga cikin kwalejojin nan take, wato Kwalejin Gwamnatin tarayya da ke Kwali, a ƙaramar hukumar Kwali...