Da rana tsaka a jiya Lahadi, ‘yan bindiga suka tare hanyar Jibia zuwa Katsina, inda suka harbe direban motar Hukumar Sufuri ta Jihar Katsina (KTSTA), suka...