Wata gobara ta laƙume ƙauyukan Malamawar Dangoli, Karangi, da Kwalele da ke ƙaramar hukumar Kiyawa a jihar Jigawa, inda ta lalata dukiyoyi na miliyoyin naira. Gobarar...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Jigawa sun kama wata mata mai suna Balaraba Shehu da saurayinta mai suna Amadu Sale bisa laifin binne jaririn da suka...