Wata gidauniya mai suna Busaosowo Foundation (BF) mai hedikwata a jihar Enugu ta ɗora alhakin yawaitar shaye-shayen miyagun ƙwayoyi a jihar Enugu a kan rashin kulawar...
Rundunar shiyar Enugu na Hukumar Yaƙi da yi wa Tattalin Arziƙin Ƙasa Ta’annati, (EFCC), a ranar Talata ta gurfanar da wani Manzo Uchechukwu Samuel a gaban...
Babban limamin jihar Enugu, Saeed Zulƙarnaini, ya yi ƙira ga ‘yan Najeriya da su guji zafin rai, amma su yi ƙoƙarin inganta haɗin kai da zaman...
Kotu ta umarci wata mata da ta karɓi naira dubu uku kuɗin mota wajen saurayinta domim ta ziyarce shi, amma daga baya ta kashe wayarta, ta...
Hukumar Zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, INEC, ta ce wasu ‘yan bindiga sun kai hari ofishinta da ke ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, yayin da...
Cordelia Anene, mahaifiyar marigayiya Ogochukwu Anene, wadda ake zargin mijinta, Wilson Uwaechina, ya kashe ta a kan biredi, ta buƙaci a yi ma ‘yar ta adalci....
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba da safiyar Juma’a, sun kai hari a wani masallaci da ke Ughelli a jihar Delta,...
Hukumar yaƙi da almundahana a Najeriya ta EFCC ta kama ma’aikatan banki 12 da zargin satar kuɗaɗe a wuraren aikinsu a Jihar Enugu da ke kudancin...
Mazauna ƙauyen Amutenyi da ke Ƙaramar Hukumar Udenu ta Jihar Enugun Najeriya sun wayi gari da tashin hankali sakamakon mutuwar mutum biyar ‘yan gida ɗaya a...