Tag: Inganci
-
Na samu horo mai inganci a Neptune Prime – Nusaiba Hussaini
A cikin saƙon bankwana mai ratsa zuciya, Misis Nusaiba Hussaini, wacce ƙwararriya ce daga Jami’ar Jihar Taraba, ta bayyana godiyarta da jin daɗin ta ga kamfanin Neptune Network Limited a daidai lokacin da ta kammala karɓar horar wa a kamfanin yaɗa labari mai daraja. Nusaiba, ɗaliba mai hazaƙa kuma mai koyan aikin jarida, ta fara…