Tag: Hayaƙi
-
Yadda aka tsinci gawar ma’aurta a kan gadon aurensu a Kano
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne aka tsinci gawar wani magidanci mai suna Sulaiman Idris mai shekaru 28 tare da gawar matarsa Maimuna Halliru mai shekaru 20 a kan gadon aurensu. A wata sanarwar da jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Kano, SP Haruna Kiyawa ya fitar, ya ce ma’auratan…