Gwamnatin Jigawa ta hana sare bishiyoyi na itace don samun gawayi, ta hana ne domin kare albarkatun daji da muhalli. Hakan na ƙunshe ne a cikin...
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne aka tsinci gawar wani magidanci mai suna Sulaiman Idris mai shekaru 28 tare da gawar matarsa Maimuna Halliru...