An tsinci gawar wata ɗaliba mai suna Aisha Yahaya ta Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Ɗangote da ke Wudil, a wani gida da ke wajen...
An gano gawar wani mutum da ba a san ko waye ba an ƙona shi a shiyyar Takita da ke bayan unguwan Oando a garin Birnin...
Alfijir Labarai ta rawaito a safiyar wannan Litinin ɗin ce aka wayi gari da tsintuwar gawar wani mai gadi rataye a jikin lilon wata makarantar Firamare...
Dakarun ‘Operation Safe Haven’, (OPSH), sun gano gawar Arɗo na Pamyam, Adamu Idris-Gabɗo, wanda ya ɓace tun ranar 24 ga watan Satumba, yayin da yake kan...
An tsinci gawar Manajan Darakta na wani shahararren otal a Ilorin a ɗaya daga cikin ɗakunan otal ɗin nasa. Kakakin rundunar ‘yan sanda a jihar Kwara,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun ta ce an kama wani Babatunde Kolawole da ake zargin an same shi da sabon gawar mutum, tare da miƙa shi...
Rahotanni sun ce an tsinci gawar wata ɗalibar da ke koyon karatun jarida a Jami’ar Jihar Benue, mai suna Erekaa Naomi Dooshima, kwanaki kaɗan bayan ta...
Mazauna ƙauyen Amutenyi da ke Ƙaramar Hukumar Udenu ta Jihar Enugun Najeriya sun wayi gari da tashin hankali sakamakon mutuwar mutum biyar ‘yan gida ɗaya a...