Tag: Flora Nwapa
-
Flora Nwapa, jagorar mata adabin zamani na Afirka
Ƴar Najeriya mawallafiya Flora Nwapa, littafinta Efuru ya sa ta zama mace ta farko da ta wallafa littafi da turanci. Aikinta ya share fage ga bayyanar mata mawallafa a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka. An haifi Flora Nwapa a watan Janairu na shekarar Alif da Ɗari Tara da Talatin da Ɗaya (1931), a Oguta, jihar…