An haramta shirya fina-finan da ke nuna ƴan daudu da ƴan daba a Kano
Hukumar tace fina-finai ta Kano ta haramta shirya fina-finai da ke nuna faɗan daba da harkar Daudu a Kano.
Shugaban hukumar Abba El-Mustapha ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da hukumar!-->!-->!-->…