Tag: Doka
-
Gwamnatin tarayya ta amince da sanya hijabi a makarantun sakandare
Gwamnatin tarayya ta amince da amfani da hijabi ga ɗalibai mata. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da aka fitar 1ga watan Fabrairu, mai ɗauke da sa hannun babban sakataren ma’aikatar ilimi ta tarayya, Andrew David Adejo. An aika saƙon ne ga ɗaukacin shugabannin kwalejojin haɗin kan gwamnatin tarayya guda 112 da kuma…