Wata bazawara ta kasance tana riƙon wata kyakkyawar budurwa. Duk wanda ya zo neman aurenta sai Bazawarar ta ce, ita ba za ta ba da aurenta...
Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta ƙara kotu kan ƙoƙarin yi mata auren dole. Matashiyar mai suna Fatima Aliyu daga garin Kaduna ta shaida...
Wata Kotu a Upper Area dake Gwagwalada, Abuja, ta raba mata da miji waɗanda suka yi shekaru 15 da aure, wato wani ma’aikacin gwamnati, Okpanachi Yahaya...
Wata kotun al’ada mai daraja ta ‘A’ da ke Ibadan ta raba auren shekaru 13 da aka yi tsakanin Susan Udeze da mijinta, Frank bisa zargin...
Wani magidanci yayi watsi da matarsa saboda gashi ya fito mata a haɓarta. Mandeep Kaur ta yi aure ne a shekara ta 2012 kuma ta yi...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Kano a ranar Alhamis ta raba auren Asiya Ganduje, diyar Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, mai shekara...
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule ya rasa ɗansa Hassan Sule wanda ya rasu a garin Lafia da yammacin ranar Alhamis, 26 ga watan Janairun 2023. Marigayin...
Daga Saleh INUWA, Kano Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, furodusa kuma darakta Rukayya da akafi sani da Dawayya ta buɗe wani katafaren kantin sayar da kayayyaki a...
A ranar Juma’a, 14 ga watan Oktoban 2022, aka gudanar da shagalin bikin Saratu Zazzau, Dr. Girema a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon Zango. Saratu...
Fatima Isah Bala da aka fi sani da Yasmin a cikin shirin film ɗin “kwana Casa’in” da tashar Arewa 24 ke haskawa ta koka sosai akan...