Tag: Adamu Zango

  • Adam A Zango, jarumin mu na wannan makon

    Adam A Zango, jarumin mu na wannan makon

    Adam A Zango ɗan wasan kwaikwayo ne na Najeriya, mawaƙi, darakta, furodusa, marubucin, kuma ɗan agaji. An haife shi a watan Oktoba, 1985, a Zangon Kataf a jihar Kaduna. Kimanin dukiyarsa ta kai kimanin Naira miliyan 300. Adam Zango, wanda aka fi sani da yariman Kannywood, na ɗaya daga cikin masu faɗa a ji a…