Ƙungiyoyin ma’aikata biyu na jami’o’in gwamnati a Najeriya sun janye yajin aikin da suke yi bayan sun gana da Ministan Ilimi Adamu Adamu a yau Asabar....
Ministan Ilimi, Adamu Adamu, a ranar Alhamis din yau, ya ce alhakin ƙungiyar malaman jami’o’i ne ta biya ɗaliban lokacin da suka ɓata a yajin aikin...
Ma’aikatar Ilimi ta tarayya ta bayar da umarnin rufe ɗaya daga cikin kwalejojin nan take, wato Kwalejin Gwamnatin tarayya da ke Kwali, a ƙaramar hukumar Kwali...