Browsing Category
‘Yansanda
An kama mutane tara kan kisan ‘yansanda a Delta
Babban Sufeton 'Yan Sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya sanar da kama mutane 9 game da kisan jami'an 'yan sanda a yankin Ughelli na jihar Delta.
Babban Sufeton 'yansandan ya bayyana!-->!-->!-->…
Rashin tsaro: Gwamnoni 16 na goyon bayan kafa ‘yan sandan jihohi
Sakamakon damuwa da taɓarɓarewar matsalar tsaro a Najeriya, gwamnoni 16 sun bayyana goyon bayan kafa 'yan sandan jihohi.
Majalisar Bunƙasa Tattalin Arziƙin Najeriya ta (NEC) ce ta!-->!-->!-->…
Da wane lefi ‘yansanda suka gurfanar da jarumar kannywood Amal a Kotu?
Daga Ibraheem El-Tafseer
Rundunar 'yansanda shiyya ta ɗaya Zone One, da ke jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin 'yan masa’antar shirya fina-finan!-->!-->!-->…
An tsare mutane 300 a gidajen yarin Kano ba bisa ƙa’ida ba — ’Yan Sanda
An gano mutane 300 da ke tsare a gidajen yari ba tare da shaidar sun aikata laifi ba a Jihar Kano.
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa wasu daga cikin tsararrun sun!-->!-->!-->…
‘Yansanda sun kama malamin kwalejin da ya yi fyaɗe a ɗalibai huɗu a Yobe
Daga Ibraheem El-Tafseer
Rundunar ‘yan sandan jihar Yobe ta kama Malam Adamu Garba Hudu, malami a kwalejin koyon aikin jinya da ungozoma ta Al-Ma’arif da ke Potiskum, makaranta ce mai!-->!-->!-->…
Rundunar ‘yan sanda sun kama mutum 307 a wani samame maɓoyar ɓata-gari a Abuja
Rundunar 'yan sanda a Abuja, babban birnin Najeriya ta ce ta kai samame wata matattarar miyagu inda ta kama mutum ɗari uku da bakwai da ake zargi da aikata laifuka.
!-->!-->!-->…
’Yan sanda sun fatattaki ‘yan bindiga a Abuja
Rundunar ’Yan sandan Birnin Tarayya, sun kai farmaki tare da kashe wasu kasurguman ’yan bindiga a sansaninsu da ke unguwar Mpape, a Abuja.
Wata sanarwa da kakakin rundunar, ACP Olumuyiwa!-->!-->!-->…
An kama ’yar shekara 20 da buhu 5 na tabar wiwi
An cafke wata budurwa ’yar shekara 20 tare da saurayinta da buhuna biyar na tabar wiwi a jihar Edo.
’Yan sanda sun cafke budurwar da saurayinta mai shekaru 40 ne a gidan da suke zama a!-->!-->!-->…
Rundunar ‘yansanda ta shelanta neman Sheikh Idris Dutsen Tanshi ruwa a jallo
Daga Ibraheem El-Tafseer
Rundunar ‘yansandan jihar Bauchi ta ayyana neman fitaccen malamin addinin musuluncin da ke jihar, Imam Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi ruwa a jallo bisa zarginsa!-->!-->!-->…
‘Yan sanda sun kama shugabar mata masu gurasa da suka yi zanga-zanga a Kano
Jami’an rundunar ‘yan sanda sun kama Fatima Auwal, shugabar matan da jagoranci masu gurasar da suka gudanar da zanga-zangar lumana , a Kano a makon daga gabata.
Rundunar ‘yan sandan!-->!-->!-->…