Browsing Category
NAFDAC
Garin semobita ba ya ɗauke da roba a cikinsa – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), ta ce binciken da ta gudanar a kimiyance na Semobita, bai bayyana wani abu na roba ba a ciki.
Wata sanarwa mai ɗauke da sa!-->!-->!-->…
Ana samun taliyar Indomi a Najeriya wadda ba ta ɗauke da sinadaran kariya daga cutar…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), a ranar alhamis ta bayyana cewa taliyar Infomi da ake yi a ƙasar nan ba ya ɗauke da sinadarin kariya daga cutar kansa!-->…
Hukumar NAFDAC ta rufe masana’antar sarrafa maganin gargajiya na ‘Baban…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), a ranar Larabar da ta gabata, ta rufe wata masana’anta ta 'Baban Aisha' (mai sana’ar samar da ganye) a unguwar Tafa, a kan!-->…
Ƙasashen waje sun ƙi amincewa da kayan abincin da Najeriya ke fita da shi –…
Babban Darakta na hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC), Mojisola Adeyeye ta bayyana cewa sama da kashi 70 cikin 100 na kayan abincin da ake fitarwa daga Najeriya ba!-->…
Cibiyar NICRAT ta yaba wa NAFDAC kan matakin gaggawa akan taliyar Indomie
'Cibiyar Bincike da Magance Ciwon Sankara ta Ƙasa', (NICRAT), ta yaba wa Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Ƙasa, (NAFDAC), kan yadda ta yi gaggawar shiga tsakani akan noodles na!-->…
Ba mu hana cin taliyan Indomi ba – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa (NAFDAC) ta musanta rahotannin da ke cewa ta hana cin taliyan Indomi.
Sanarwar ta biyo bayan rahotannin da ke cewa jami'an kiwon!-->!-->!-->…
NAFDAC ta nuna damuwa kan yadda ‘yan Najeriya ke ci gaba da amfani da man…
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, NAFDAC ta sake jaddada buƙatar ‘yan Najeriya su rage yawan amfani da sinadarai masu cutarwa da ake amfani da su wajen bleaching fata!-->…