Daga Abubakar TAHIR, Hadejia Labarin cike yake da ban tausayi, dalilin rashin gaggauta ɗaukan matakin gaggawa daga mahukunta kan lamarin ambaliyar ruwa dayake cima mutane tuwo...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Wani magidanci mai shekaru 29, Douglas Tamunokopo, ya gurfana a gaban wata babbar kotun tarayya dake Abuja bisa zargin kashe budurwarsa Udo...
Rahotanni da dama daga jihar Zamfara na nuni da cewa gawar shahararren ta’addan nan Bello Turji, bata cikin ‘yan ta’adda 37 da rundunar sojojin saman Najeriya...
A ci gaba da afkuwar lamarin da ya kai ga rasuwar Ummah, manema labarai sun gana da DPO na Ɗorayi Baba a Asibitin UMC, domin miƙa...
Mr Geng dan kasar china da Ummukulsum Buhari sun yi soyayya,amma daga bisa ni ya sami labarin tayi aure (kamar yadda ya fada). Dan haka yayi...
Daga Fatima MONJA, Abuja Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka FBI, na neman wani ɗan ƙabilar Igbo a Nageriya bayan ya damfari gwammatin New York kuɗaɗen...
An yi wata arangama tsakanin ƙungiyar Boko Haram ɓangaren Abubakar Shekau da tsagen ƙungiyar ƙarƙashin ISWAP, a arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ya yi sanadiyyar...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Shahararren ɗan fashin nan mai suna Boderi Isiya, ya tsallake rijiya da baya, yayin da dakarun sojojin Najeriya suka bindige babban kwamandan...
Yan Bindiga sun buɗewa tawagar motocin Sanata Ifeanyi Ubah wuta a garin Enugwu-Ukwu dake ƙaramar hukumar Njikoka dake jihar Anambra ranar Lahadi. Majiyoyi sun bayyana cewa...
Daga Fatima GIMBA, Abuja Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Edo sun kama wani likita mai suna Abass Adebowale da laifin kashe wani direban tasi ta hanyar...