Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
Wani mutum ya tsinci kansa a gidan yari bayan an kai shi kotu bisa zargin yi wa wata ’yar shekara 50 fyade. Babbar kotun jihar Edo...
’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jariri ɗan wata huɗu da haihuwa a Jihar Akwa Ibom. Da misalin karfe 3 na daren Asabar ne wasu...
Daga Idris Umar, Zaria A ranar Alhamis ne mutanen garin Marke dake ƙaramar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna suka wayi garin da tashin hankali mai girma....
Daga Idris Umar, Zariya A rana Laraba 2 ga watan Mayu ne yan sa-kai 6 suka rasa rayukansu a garin Magazu dake yankin Tsafe na jihar...
Rahotanni daga birnin Damaturu fadar gwamnatin jihar Yobe, ɓarayin waya sun addabi garin, ta hanyar nuna wuƙa su ƙwaci waya, musamman a mata. Ko a ranar...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Enugu ta kama malamin Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) Mista Mfonobong Udoudom, bisa zarginsa da laifin cin zarafin ɗalibarsa. Tuni dai hukumar...
Hukumar da ke yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya NDLEA ta kama wani gungun mutane da kilogiram 51.90 na tabar wiwi a wani...
Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga a...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta, ta cafke wani matashi Raphael Egb, ɗan shekara 20 kan zargin daɓa wa budurwarsa mai shekara 19, Jessica Uzowanne wuƙa, kan...