HomeLabari

Category: Labari

Kotu a Kano ta Aike...

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar...

Babban Malami a FCE Potiskum,...

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda...

Kotu a Kano ta Aike Wa Da Malam Lawan Triumph Sammaci kan Zargin Wa’azin Tunzura Jama’a

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin kalaman da ka iya tunzura al’umma. Ku Kuma Karanta: ‘Yansanda da Sojoji sun hana tsoffin Sojoji Zanga-zanga a ma’aikatar tsaro Alƙali Ibrahim Sarki Yola ne ya bayar da sammacin, bayan wasu ƙungiyoyin addinin Musulunci ƙarƙashin jagorancin Muhammad Al-Bakary Mikail sun shigar da ƙara a kansa. Ana sa ran Malam Lawan Triumph zai bayyana a gaban kotun domin amsa ƙarar.

Kotu a Kano...

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Ƙofar Kudu a Kano ta aikewa Malam Lawan Triumph sammaci domin ya bayyana a gabanta kan zargin yin...

Babban Malami a...

Babban Malami a FCE Potiskum, Dakta Mamuda ya rasu, yana da shekaru 62 Al'ummar garin Potiskum sun shiga cikin makoki da juyayi na rasuwar Dakta...

Alaƙa tsakanin Isra’ila...

Alaƙa tsakanin Isra’ila da Qatar na ƙara tsami: Isra'ila ta haramta fitar da kayayyakin masana’antun sojinta zuwa Qatar Rahotanni daga Isra’ila sun ce gwamnatin ƙasar...

Amurka ta bayyana...

Amurka ta bayyana mutane 5 da suka kai hare-hare ta intanet a kan muhimman cibiyoyin ta Gwamnatin Amurka ta fitar da wata sanarwa mai cike...

Ronaldo zai yi...

Ronaldo Zai Yi Bankwana da Taka Leda Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Portugal, kuma Shugaban duk ‘yan wasan Duniya Cristiano Ronaldo, ya bayyana cewa...

Muna kare ku...

Muna Kare Ku Daga Rasha, Amma Kun Ƙi Taimaka Mana Kan Iran - Trump ga Turai Shugaban Amurka, Donald Trump, ya nuna takaicinsa kan abin...

BIZ Sister Kano...

BIZ Sister Kano Ta Gudanar da Taron Ƙarfafa Mata Kan Harkokin Kasuwanci Daga Shafaatu Dauda Kano Ƙungiyar Matasan Mata ‘Yan Kasuwa reshen Jihar Kano, BIZ Sister...

Al’ummar Unguwar Kurna...

Al’ummar Unguwar Kurna da ke Kano Sun Koka Kan Rashin Hanya Daga Shafaatu Dauda Mazauna yankin Anguwar Kurna Karshen Kwalta zuwa Kurna Tudu dake Karamar Hukumar...

Yadda aka yi...

Yadda aka yi bikin al’adu na ABUSRC a ABU Zariya Daga Idris Umar, Zariya Majalisar Wakilan Ɗalibai ta Jami’ar Ahmadu Bello (ABUSRC) ta fara bikin al’adunta,...
spot_img

Create a website from scratch

With Newspaper Theme you can drag and drop elements onto a page and customize them to perfection. Try it out today and create the perfect site to express yourself!