Browsing Category
Ilimi
Gwamna Soludo ya ayyana karatu kyauta ga ɗaliban ƙaramar sakandire a jihar
Gwamna Chukwuma Soludo na Anambara ya sanar da bayar da ilimi kyauta daga makarantar reno zuwa ƙaramar sakandare JSS 3 a makarantun gwamnati a jihar.
Mista Soludo ya bayyana manufar ne a!-->!-->!-->…
Jami’ar Isyaku Rabi’u za ta fara karatu a watan Janairu
Jami’ar Khalifa Isyaku Rabi’u da ke Kano ta sanar da fara gudanar da ayyukan ilimi na shekarar 2023/2024 tare da wasu shirye-shirye 16.
Rabiu Ishaku Rabiu, ɗan wanda ya assasa jami’ar ne!-->!-->!-->…
Babu jami’ar tarayya da aka yarda ta yi cajin kuɗin koyarwa – Gwamnatin…
Gwamnatin tarayya ta dage cewa babu wata jami’ar gwamnatin tarayya da ta amince ta caji nauyin karatun ɗalibai a ƙasar nan.
David Adejo, babban sakataren ma’aikatar ilimi ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Gwamna Zulum ya bawa Guwori Islamic Academy miliyan 80
Gwamna Banagana Umara Zulum na Borno ya amince da tallafin Naira miliyan 80 ga Guwori Islamic Academy da ke ƙaramar hukumar Jere a jihar.
Mista Zulum, wanda ya bayyana hakan a ranar!-->!-->!-->…
Ko kasan Farfesa mai sana’ar wanzanci da ba da maganin gargajiya a Najeriya?
'Farfesa Bashir Aliyu Sallau, fitaccen Malami ne wanda ya kai matsayin Farfesa a Jami'ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma ta jihar Katsina. A wata tattaunawa da ya yi da gidan Rediyon DW!-->…
Gwamnatin Kano ta fusata kan ƙarin kuɗin rajistar ɗalibai na BUK
Gwamnatin jihar Kano ta koka kan ƙarin kuɗin rijistar ɗaliban da hukumomin jami’ar Bayero Kano, (BUK) suka yi ba zato ba tsammani.
Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da babban!-->!-->!-->…
Fursunonin kurkukun Kuje guda uku, sun samu takardar digiri daga jami’ar NOUN
Fursunoni uku na gidan yari na Kuje sun kammala karatun digiri a Jami’ar Najeriya ta NOUN, (National Open University of Nigeria) da digiri da difloma a fannoni daban-daban.
An miƙa wa!-->!-->!-->…
Cire tallafin mai: COEASU ta umarci malamansu da su yi aikin kwanaki biyu a mako
Ƙungiyar malaman kwalejojin ilimi, (COEASU), ta umurci membobinta a faɗin ƙasar nan da su riƙa zuwa aiki kwana biyu a mako har sai gwamnatin tarayya ta biya buƙatar ta na ƙarin albashin!-->…
Ko kunsan ma’anar waɗannan kalmomi?
Ƙahon Dandi; Jin ɗumi kusa da wuta, musamman lokacin sanyi, ko ma duk lokacin da ake jin sanyin.
Zunguru; Wani abu ne, dangin ƙwarya, mai ɗan tsayi da ake yi masa ƙofa daga sama a!-->!-->!-->!-->…
Gwamnatin Sakkwato ta biya basussukan tallafin karatu na shekaru uku
Gwamnatin jihar Sakkwato ta ce ta fara biyan bashin shekaru uku na ɗaliban ta da ke karatu a Jami'ar Usmanu Danfodiyo Sakkwato (UDUS).
Gwamnati ta sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar!-->!-->!-->…