Category: CBN
-
Sauyin Takardun Kuɗi: Shugaba Buhari zai yi wa ‘yan ƙasa jawabi
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai yiwa al’umar ƙasa jawabi a ranar Alhamis 16 ga watan Fabrairun 2023 da ƙarfe 7 na safe. A wata sanarwar da mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan al’amurran da suka shafi yaɗa labarai, Femi Adesina ya sanya wa hannu ya ce an umarci gidajen alabijin da gidajen rediyo…
-
Gwamnatin Kano zata rufe duk gurin da ba a karɓar tsohon kuɗi
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Shugaban Hukumar kula da Zirga-zirgan ababen hawa a jihar Kano (KAROTA) Baffa Babba Dan’agundi ya bayyana cewa gwamnatin jihar zata rufe duk wuraren da basa karɓar tsohon kuɗi. Ya ce tuni Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umurnin rufe duk wani gurin kasuwance a faɗin jihar wanda yaƙi karbar…
-
Tsoffin Kuɗi: Buhari ne ya bada umarni ƙarin kwana 10 – CBN
Babba bankin Najeriya ya ƙara wa’adin canza tsohon kuɗin na naira. Godwin Emefiele, gwamnan bankin, yace shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada izinin ƙara wa’adin zuwa ranar 10 ga watan Fabrairu. “Wa’adin dawo da tsoffin takardun kuɗi na naira 200, 500 da 1000 ya rage ranar 31 ga watan Janairu, 2023,” kamar yadda ta wallafa…
-
Saboda masu tara kuɗin haram muka sauya takardun kuɗi, inji Buhari
Ba don Talaka muka sauya kuɗi ba, sai don mutnen da suka tara kuɗin haram, inji Buhari Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce ana ci gaba da ƙoƙarin ganin an inganta rabon sabbin kuɗaɗen Naira. A wata sanarwa da Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban ƙasa ya fitar a ranar Asabar, shugaban ya ce…
-
Tsoffin Kuɗi: Bankunan First bank da GTB sun cigaba da aiki har ranar Asabar da Lahadi
Rasdan bankunan First Bank da Guarnty Trust Bank faɗin ƙasar nan sun fara aiki a ranakun asabar da lahadi domin karɓar tsofaffin takardun kuɗi na naira kafin wa’adin da babban bankin Najeriya ya ƙayyade a ranar 31 ga watan Janairu. A wata sanarwa da mahukuntan bankunan suka fitar a ranar Juma’a, sun ce aikin da…
-
Mun bada isasshen lokaci don haka babu ja da baya kan daina karɓar tsoffin kuɗi- CBN
Babban bankin Najeriya ya dage kan cewa babu gudu babu ja da baya a ranar 31 ga watan Junairu na wa’adin tsofaffin takardun kuɗi na Naira 200, 500 da 1,000, domin kuwa zmefiea su daina karɓarsu a kasar. Gwamnan babban bankin na CBN Godwin Emefiele ya sake nanata matsayin babban bankin bayan taron kwamitin kula…
-
CBN zai hukunta duk bankunan da ke ɓoye sabbin kuɗi
A ranar Alhamis ɗin da ta gabata ne babban bankin Najeriya, CBN, ya sha alwashin hukunta duk wani banki na kasuwanci da aka samu yana tara sabbin kudaden Naira, saboda ya samar da isasshiyar rarrabawa ga dukkan bankunan kasar. Shugaban babban bankin na CBN na Kano Umar Biu ne ya bayyana hakan a yayin wani…