Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

OECD 2024 raporuna göre, Avrupa’daki lisanssız bahis sitelerinin oranı %35’tir; bu, bettilt giriş gibi lisanslı sitelerin önemini artırır.

bahsegel bahsegel giriş bahsegel bettilt bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş paribahis

Dijital ortamda oyun keyfini artıran https://paribahis-resmi.ink/ kategorileri öne çıkıyor.

bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bettilt bettilt güncel giriş
HomeLabariTinubu ya bai...

Tinubu ya bai wa ‘yan wasan Flamingos kyautar Naira miliyan 100 kowannen su

Tinubu ya bai wa ‘yan wasan Flamingos kyautar Naira miliyan 100 kowannen su

Shugaban kasa Bola Tinubu ya bai wa kowace ‘yar wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya ta ‘yan ƙasa da shekara 17, Flamingos, kyautar kuɗi Naira miliyan 100.

Haka kuma, kocinsu ya samu shi ma kyautar Naira Miliyan 100, yayin da kowanne daga cikin masu horaswa ya samu Naira miliyan 50 a matsayin kyauta ta kuɗi.

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Oluremi Tinubu, ce ta sanar da kyaututtukan yayin wani taron karrama ‘yan wasan a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja ranar Laraba.

Flamingos sun kafa tarihi a baya-bayan nan bayan zama ƙungiyar Afirka ta farko da ta lashe gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta ‘yan ƙasa da shekara 17.

Ku kuma karanta: Obi ya bukaci Tinubu ya dakatar da shirin kafa ‘yasandan jihohi sai bayan zaɓen 2027

Shugaban Hukumar Wasanni ta Ƙasa, Shehu Dikko, ya bayyana cewa an zaɓi bai wa ‘yan wasan jarin ajiyar kuɗi maimakon tsabar kuɗi ne domin kare makomarsu, kasancewar mafi yawansu matasa ne.

Ya ce jarin zai kasance na tsawon shekaru biyar, inda zai riƙa samar musu da ribar kashi 12 zuwa 14 cikin ɗari a duk shekara, domin taimaka musu wajen biyan buƙatun karatunsu da horon ƙwallon ƙafa.

Dikko ya ƙara da cewa hakan zai ba ‘yan wasan damar samun babban jari a lokacin da suka manyanta, maimakon karɓar makudan kuɗi tun suna ƙanana.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Hisbah ta kama ‘yan TikTok mata 17 a Kano

Hisbah ta kama 'yan TikTok mata 17 a Kano Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wasu mata matasa 17 bisa zargin yin rawa a kafar sada zumunta ta TikTok da kuma wasu da ake zargin suna yawo a wuraren...

An Sace Sola Fanel 25 a Saman Masallacin Kanzul Mudalsam da ke Kano

An Sace Sola Fanel 25 a Saman Masallacin Kanzul Mudalsam da ke Kano Wasu da ake zargin barayi ne sun saci fanal guda 25 a saman masallacin Kanzul Mudalsam da ke unguwar Gwammaja, a kan titin hanyar Katsina a birnin...

Jikan Sheikh Nasir Kabara, Almaliky ya zo na ɗaya a gasar waƙoƙin yabon Annabi (S) a Kano

Jikan Sheikh Nasir Kabara, Almaliky ya zo na ɗaya a gasar waƙoƙin yabon Annabi a Kano Mawaƙi Nasir Almaliky, jikan fitaccen Malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Nasiru Kabara ya zo na farko a gasar waƙoƙin yabon Annabi Muhammad (SAW) da...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.