Allah Ya yiwa fitaccen ɗan wasan Barkwanci, Sani Tumbeleƙe rasuwa
Rahotanni daga Asibitin Koyarwa na Barau Dikko da ke Kaduna, ya bayyana cewa fitaccen wasan Barkwanci nan Sani Gwarzo Tumbeleƙe rasuwa.
Ku kuma karanta: ‘Yar shekaru 24, ta zama ɗaliba ta farko da ta kammala karatun Digiri a fannin Shari’a da sakamako mafi daraja
Zuwa haɗa wannan rahoto ba a sanar da lokacin jana’iza ba.
Cikakken rahoto yana tafe.


