Online bahislerde yeniliğin ve kazancın buluşma noktası bettilt olmuştur.

Adres güncellemeleriyle sorunsuz bağlantı sağlayan bettilt önemlidir.

Bahis sektöründe kullanıcıların %61’i canlı bahisleri tercih ederken, bettilt giriş bu segmentte yüksek oranları ve hızlı işlem avantajıyla öne çıkmaktadır.

Futbol, basketbol ve daha pek çok spor dalında kupon yapmak için bahsegel bölümü tercih ediliyor.

Mobil deneyimini geliştiren bettilt sistemi oldukça popüler.

OECD 2024 raporuna göre, Avrupa’daki lisanssız bahis sitelerinin oranı %35’tir; bu, bettilt giriş gibi lisanslı sitelerin önemini artırır.

bahsegel bahsegel giriş bahsegel bettilt bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş bahsegel giriş paribahis

Dijital ortamda oyun keyfini artıran https://paribahis-resmi.ink/ kategorileri öne çıkıyor.

bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bahsegel güncel giriş bettilt bettilt güncel giriş
HomeLabari2027: Za a...

2027: Za a yi rikici a Nijeriya idan har Tinubu bai koma karo na biyu ba – Adeyemi

2027: Za a yi rikici a Nijeriya idan har Tinubu bai koma karo na biyu ba – Adeyemi

Tsohon Sanatan da ya wakilci Kogi ta Yamma, Smart Adeyemi, ya yi gargaɗin cewa Najeriya na iya shiga babban rikicin siyasa idan aka yi watsi da tsarin karɓa-karɓar shugabancin ƙasa tsakanin Arewa da Kudu gabanin zaɓen 2027.

Adeyemi ya bukaci ’yan Arewa su goyi bayan sake zaɓen Shugaba Bola Tinubu, domin ya ce ya kamata Kudu ta kammala wa’adin shekaru takwas kafin a mayar da mulki Arewa.

Tsohon Sanatan ya bayyana hakan ne bayan rantsar da shi a matsayin Darakta-Janar na kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na APC a Jihar Kogi, a birnin Lokoja.

Ku kuma karanta: Tinubu ga Atiku: Rashin iya shugabancin ka ne ya sa ka rusa PDP, ka gudu ka bar ta

Ya ce lokacin da tsohon Shugaba Muhammadu Buhari, ɗan Arewa, ke mulki, ’yan Kudu sun mara masa baya har ya kammala wa’adinsa na biyu, don haka bai kamata a nemi karɓar mulki daga Kudu kafin lokacinsa ya cika ba.

Adeyemi ya kuma yabawa Tinubu kan naɗa ’yan asalin Jihar Kogi a muƙaman gwamnatin tarayya, ciki har da Babban Hafsan Sojojin Ƙasa da shugaban Hukumar Kashe Gobara ta Tarayya.

Ya ce jihar na da dalilan goyon bayan Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa shugaban ya nuna kulawa ga jihar ta hanyar naɗe-naɗe da ayyukan gwamnatinsa.

Haka kuma, tsohon sanatan ya ce dole ne ’yan Najeriya su duba halayya, tarihin shugabanci da cancantar duk wanda ke neman shugabancin ƙasa, maimakon dogaro da burin siyasa kawai.

Ya kuma yi tsokaci kan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, inda ya yi amfani da wasu kalaman tsohon Shugaba Olusegun Obasanjo da rahotannin goyon bayan ɗan Atiku ga gwamnatin Tinubu wajen tambayar burin Atiku na shugabancin ƙasa.

Get notified whenever we post something new!

spot_img

Create a website from scratch

Just drag and drop elements in a page to get started with Newspaper Theme.

Continue reading

Fatima Barnawi Bafalasdiniya Yar Gwagwarmaya Yar Asalin Najeriya

Fatima Barnawi Bafalasdiniya Yar Gwagwarmaya Yar Asalin Najeriya Fatima Barnawi Bafalasdiniya Yar asalin Najeriya wacce aka Haifa a Birnin Jerusalem a Falasdin. Fatima ce Mace ta farko Bafalasdiniya da ta fara Gwagwarmaya kwatar Yanci daga danniyar Yahu**dawan Isra’ila da Makami. Ita...

Amurka na bai wa sojojin Najeriya bayanan sirri gabanin zaɓen 2027 – Ministan Tsaro

Amurka na bai wa sojojin Najeriya bayanan sirri gabanin zaɓen 2027 – Ministan Tsaro Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa, ya ce Amurka na bai wa sojojin ƙasar bayanan sirri na kai-tsaye da hotunan tauraron ɗan Adam domin gano tare da...

Iran na shirin kai mana harin bam a birnin Washington – Amurka

Iran na shirin kai mana harin bam a birnin Washington - Amurka Hukumomin leken asirin Amurka sun gano bayanan da ke nuna cewa Iran na shirin yiwuwar kai hari kan wasu manyan jami’an gwamnatin Shugaba Donald Trump a birnin Washington,...

Enjoy exclusive access to all of our content

Get an online subscription and you can unlock any article you come across.