Ɗangote ya roƙi Tinubu da ya sanya man fetir a jerin kayan da aka haramta shigo da su daga ƙasashen waje

0
293
Ɗangote ya roƙi Tinubu da ya sanya man fetir a jerin kayan da aka haramta shigo da su daga ƙasashen waje
Shugaba Tinubu tare da Alhaji Aliko Ɗangote

Ɗangote ya roƙi Tinubu da ya sanya man fetir a jerin kayan da aka haramta shigo da su daga ƙasashen waje

Daga Jameel Lawan Yakasai

Ɗangote ya sanar da wannan buƙata ce a wani taro kan kasuwancin man fetir a Afrika ta Yamma wanda hukumar kula da albarkatun man fetir ta Najeriya da S&P Global Insights suka shirya.

Ya ce yin haka ne zai karfafi kayan da ake samar wa a cikin gida musamman ta hanyar amfani da tsarin da gwamnati ta sanar na hana ma’aikatun gwamnati amfani da kayan kasashen waje matukar ana samar da irin su a Najeriya.

KU KUMA KARANTA: Ɗangote ya rage farashin man fetur zuwa 820

Sai dai dillalan man fetir na nuna adawa da buƙatar Dangoten.

Leave a Reply