Tag: Ƙarɓa
-
Ekiti na sa ido akan karɓar PVC, Kwara ta bada hutu
Gwamnatin jihar Kwara ta bada hutu yau ranar Laraba , a matsayin ranar da babu aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar don su sami damar karɓar katin zaɓe na dindindin, domin su taka rawar gani a zaɓukan dake tafe. Wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun shugabar ma’aikata ta jihar, Uwargida Susan Oluwole, a ranar Talata,…
-
Katsina ta fara rijistar maniyyata hajji, ta soma ƙarban naira miliyan daya da rabi kuɗin ajiya.
Hukumar jin ɗadin Alhazai ta jihar katsina a ranar juma’a ta fara karɓar kuɗaɗen ajiyar kuɗin hajji daga maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin hajjin 2023. Babban daraktan hukumar, Alhaji Suleiman Kuki, ya tabbatar da faruwar lamarin ta wata sanarwa da kakakin hukumar Badaru Karofi ya fitar. Kuki ya ce, fara karɓar kuɗin aikin…