Za mu shiga zaɓen ƙananan hukumomi a Yobe — Jam’iyyun Adawa
Mun shirya tsaf domin shiga wannan zaɓe amma kuma muna sara ne muna duba bakin gatarinmu.
A yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin a ranar Asabar ta!-->!-->!-->…