Mutum fiye da 500 sun warke daga cutar sanƙarau a Yobe
An bayyana cewar ya zuwa yanzu aƙalla mutum 564 sun samu waraka daga cutar Sanƙarau da aka samu barkewar ta a Jihar Yobe.
An sanu ɓullar cutar karon farko a ranar 24 ga Disamba 2023,!-->!-->!-->…