Wata budurwa ‘yar asalin jihar Borno, ta zama mace ta farko mai gyaran wayar salula a fadin jihar. Matashiyar ta yi bikin yadda ta bijire wa...