Ƙungiyoyin Sifaniya ne kan gaba a zagayen kwata-fainal na Gasar Zakarun Turai
A ranar Laraba da daddare ne aka kammala zagayen ‘yan-16 na gasar cin kofin Zakarun Turai, UEFA Champions League, inda ƙungiyoyi takwas suka tsallaka matakin kwata-fainal.
Zaƙaƙuran!-->!-->!-->…