Cutar sanƙarau ta kashe mutum 85 a Yobe
Daga Ibraheem El-Tafseer
Gwamnatin jihar Yobe ta ce cutar sanƙarau ta kashe mutum 85 tsakanin Janairu da Afrilu sakamakon ɓarkewar cutar a jihar.
Kwamishinan lafiya na jihar, Dakta!-->!-->!-->!-->!-->…