Kashi 38.3 cikin 100 na yara ‘yan ƙasa da shekaru biyar a jihar Bauchi ne aka yi musu rejista a shekarar 2021. Dr Tushar Rane, shugaban...
Gwamnatin jihar Kwara ta bada hutu yau ranar Laraba , a matsayin ranar da babu aiki ga ma’aikatan gwamnatin jihar don su sami damar karɓar katin...
Hukumar jin ɗadin Alhazai ta jihar katsina a ranar juma’a ta fara karɓar kuɗaɗen ajiyar kuɗin hajji daga maniyyatan da ke shirin gudanar da aikin hajjin...