Daga Ibraheem El-Tafseer Da yammacin ranar juma’a ne, Allah ya yiwa mai martaba sarkin Tikau, Alhaji Muhammad Abubakar Grema OON, rasuwa. Mai Tikau ya rasu ne...
Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Garki da Babura daga Jihar Jigawa, Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu. Honorabul Isa Dogon Yaro ya rasu ne a Abuja...
Mutum uku sun rasu wasu 10 sun samu raunukan harbi a rikicin sojoji da direbobin baburan A Daidaita Sahu a garin Gashuwa, Ƙaramar Hukumar Bade ta...
Rundunar RSF ta Sudan ta kashe aƙalla mutum 20 a wani hari da ta kai wani ƙauye da ke kudancin Khartoum babban birnin ƙasar, kamar yadda...
Tsohon Gwamnan Jihar Yobe, Sanata Bukar Abba Ibrahim ya rasu yana da shekara 73. Rahotanni sun ce ya rasu ne a ƙasar Saudiyya bayan ya yi...
Shugaban ƙasar Namibia Hage G. Geingob ya rasu ranar Lahadi a yayin da ake duba lafiyarsa a wani asibiti da ke Windhoek babban birnin ƙasar, a...
Allah Ya yi wa mai magana da yawun Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum rasuwa. Malam Isa Gusau ya rasu ne a wani asibiti a...
Rasuwar Gwamnan Jihar Ondo, Rotimi Akeredolu a safiyar Laraba, ta dawo wa ’yan Najeriya da juyayin sauran gwamnoni da suka gamu da ajalinsu a lokacin da...
Sarkin Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Sabah ya rasu a ranar Asabar da safe. Ministan Harkokin Masarautar Kuwait Mohammad Abdullah Al-Mubarak Al-Sabah ya ce sarkin ya rasu...
Gwamnan Jihar Anambra na farko, Dokta Chukwuemeka Ezeife ya riga mu gidan gaskiya. Dokta Chukwuemeka Ezeife, wanda jigo ne a ƙungiyar kabilar Igbo ta Ohaneze Ndigbo,...