Gwamnati ta musanta mutuwar mutum 200 sanadiyar baƙuwar cuta a Yobe
Gwamnatin Yobe ta ƙaryata rahotanni da ke cewa wata baƙuwar cuta ta yi sanadiyyar mutuwar aƙalla mutum 200 a wasu ƙananan hukumomin jihar.
A bayan nan ne wasu kafofin watsa labarai suka!-->!-->!-->…