Tag: NAF

  • Jirgin sama ya yi saukar gaggawa a Legas

    Jirgin sama ya yi saukar gaggawa a Legas

    A ranar Litinin da ta gabata ne wani jirgin rundunar sojojin saman Najeriya NAF ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Murtala Muhammad da ke Legas. Kakakin rundunar sojin sama, Wapkerem Maigida, ya tabbatar da cewa ba a samu asarar rai ba a cikin jirgin, inda ya ƙara da cewa akwai mutane shida a…