Tag: Matar gwamna
-
Yadda ‘yan sanda suka kama matashin da ake zargi da kai hari kan ayarin motocin matar gwamna
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta cafke wani matashi mai suna Lot Bitrus ɗan shekara 24 bisa zarginsa da kai wa ayarin motocin gwamnan jihar Ahmadu Fintiri, da uwargidansa Hajiya Lami Fintiri hari a ranar Asabar. Rahotanni sun nuna cewa an kai wa Hajiya Fintiri hari ne a garin Muchala da ke yankin Mubi a…