Daga Idris Umar, Zaria Ƙungiyar taimakon marayu na garin Kudan dake jihar kaduna ta shirya taron rabawa marayu kayan masarufi da suturun sallah. Taron wanda aka...
Ministocin Isra’ila biyu sun yi Allah wadai da farmakin da sojojin ƙasar suka kai na ceto marayun Falasɗinawa 70 daga Gaza tare da saukaka tura su...
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna ‘We Care Foundation’ ta bayar da kyautar kayayyakin koyo da kuɗi ga marayu da ƙananan yara 170 marasa galihu...
Wata ƙungiya mai zaman kanta da ke Legas mai suna “Zakka da Sadaqat Foundation” a ranar Litinin ta bayar da tallafin karatu ga marayu da marasa...
Ƙungiyar addinin Musulunci ta Fityanul Islam ta Nijeriya ta bayyana cewa za ta samar wa dubban marayun da hare-haren ta’addanci su ka raba su da iyayen...