A jamhuriyar Nijar, ƙungiyar lauyoyi ta zargi hukumar yaƙi da mahandama ta COLDDEF da tauye wa wasu ƙusoshin hamɓararriyar gwamnati da ta ke gudanar da bincike...
Lauyoyin waɗanda hare-haren Isra’ila suka faɗamawa a Gaza sun shigar da ƙara a Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya ICC da ke birnin Hague na Netherlands....
Lauyoyin hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohammed Bazoum sun buƙaci kotun Ecowas da ta umurci a mayar da shi kan mulki kasancewar hamɓarar da shi da aka...
Wani magidanci mai suna Simon Williams ya nemi a ba shi damar cigaba da mallake nonuwan tsohuwar matarsa tare da morarsu a wani ɓangare na sasantawar...
A garin Zariya na jihar Kaduna aka haifi Aisha Sani Maikudi ‘yar asalin jihar Katsna a Najeriya, a ranar 31 ga Janairu, 1983. Ta yi jarabawar...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta damƙe wani jami’inta mai muƙamin insifekta, kan zargin yi wa wata ‘yar kanwarsa, ‘yar shekara 15 fyade, da yi mata cikin...