Tag: Kwalekwale
-
Kwalekwale ya nutse da ‘yan mata tara a Jega ta jihar Kebbi
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Jega a jihar Kebbi na cewa ana fargaban wasu ‘yan mata tara sun nutse a cikin ruwa sakamakon haɗarin kwalekwale. Majiyarmu ta ce lamarin ya faru ne a Mashayar ɗan kale a mazaɓar kokani Ward da ke garin Jega, inda ‘yan mata daga garin Unguwar Kurya su tara (9) suka nutse.…