Tag: Kasafin kuɗin
-
Majalisa ta amince a tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023
Majalisa ta amince a tsawaita wa’adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023 Daga Muhammad Kukuri Majalisar Wakilai ta amince da buƙatar ci gaba da aiwatar da kasafin ƙuɗin 2023 har zuwa ƙarshen shekarar 2024. Hakan dai na kunshe ne cikin ata sanarwa da majalisar ta fitar ta hannun shugaban kwamitin yaɗa labarai da hulɗa da jama’a,…
-
Kasafin kuɗin 2023: Gwamna Sule zai fara aiki gadan-gadan
Gwamnan jihar Nasarawa injiniya Abdullahi Sule ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2023 da ya kai sama da naira biliyan 149.3 inda ya ce gwamnati za ta fara aiki ba tare da bata lokaci ba wajen aiwatar da kasafin gaba ɗaya, domin amfanin jihar baki daya. Kasafin kuɗin, wanda aka yiwa laƙabi da budget…