Tag: Kanwar
-
Likitan da yayi wa ƙanwar matarsa ‘yar shekara 15 fyaɗe ya ce ba budurwa ba ce inji shaidu
Wata ƙwararriyar likitan yara, Misis Olabisi Ajayi-Kayode, a ranar talata, ta shaida wa wata kotun laifukan jima’i ta jihar Legas da ke Ikeja, cewa wata ƙaramar yarinya ‘yar shekara 15 da ake zargin mijin yayarta Dokta Olufemi Olaleye ya lalata ta, ta ce wanda ake ƙara yayi tsokaci akan budurcinta. Likitar yaran ta bayyana cewa…