Tag: Hawa 4
-
Wani bene mai hawa 4 ya rufta da mutane a Abuja
Wani bene mai hawa 4 ya rufta da mutane a Abuja Wasu mutane da dama sun maƙale a cikin bene da ya rushe a yankin Area 11 da ke unguwar Garki. Ranar Litinin da misalin karfe 8;30 na dare ne ginin ya rushe, jim kaɗan bayan wasu leburori da ke aiki a wajen sun tashi.…