’Yan bindiga sun sace Hakimi da manoma 2 a Kaduna ’Yan bindiga sun yi garkuwa da Hakimin Tunburku, Malam Ashiru Sherehu da ke Ƙaramar Hukumar Giwa...
An dakatar da Hakimi da kansila bisa zargin satar Taransifoma a Gwambe Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Gwambe, Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya amince da dakatar...
Wasu ’yan bindiga sun hallaka hakimin garin Sarkin Kudu da ke ƙaramar hukumar Ibbi a Jihar Taraba. Wata majiya a yankin ta shaida wa wakilin Aminiya...
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kashe Malam Usman Sarki, hakimin garin Zazzaga da ke ƙaramar hukumar Munya a jihar Neja. Wani shugaban al’ummar...