Tag: Haɗura
-
Mutum 6 sun rasu, 11 sun jikkata a hatsarin mota a Ebonyi
Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) a jihar Ebonyi, ta tabbatar da rasuwar mutum shida a wani hatsarin mota da ya auku a hanyar Afikpo zuwa Abakaliki a jihar. Kwamandan hukumar a jihar, Igwe Nnabuife, ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a Abakaliki cewa hatsarin ya rutsa da mutum 17. Nnabuife, ya ce…