Tag: Garki
-
Hukumar kare muhalli ta Abuja ta koka da rufe kasuwar Garki Abuja
Osilamah Braimah, Daraktan Hukumar Kare Muhalli ta Abuja, (AEPB), ya ce hukumar ba ta samu wani farin ciki ba na rufe kasuwar Garki, Abuja ranar Juma’a. Mista Braimah ya bayyana haka ne ranar Lahadi a Abuja a wata sanarwa da Janet Peni, mataimakiyar daraktar yaɗa labarai ta AEPB ta fitar. Mista Braimah ya bayyana cewa…