‘Yar Arewa Farfesa mafi ƙarancin shekaru a Najeriya
A garin Zariya na jihar Kaduna aka haifi Aisha Sani Maikudi 'yar asalin jihar Katsna a Najeriya, a ranar 31 ga Janairu, 1983. Ta yi jarabawar kammala sakandare ta WASSCE a makarantar Queens!-->…