Tag: Gajimare
-
NiMet ta yi hasashen hasken rana da gajimare na kwanaki 3, a Najeriya
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga ranar Lahadi zuwa Talata a faɗin ƙasar. Hasashen yanayi na NiMet da aka fitar ranar Asabar a Abuja ya yi hasashen sararin samaniyar ranar Lahadi tare da wasu giza-gizai a yankin Arewa. Ta yi hasashen yiwuwar za a yi…