Likitocin mata sun gargaɗi mata game da amfani da sabulu don tsaftace farjinsu, inda suka ce yin amfani da sabulu wajen wanke shi na iya ɗaukaka...
Masana kiwon lafiyar mata sun gargaɗi mata da su guji amfani da alum wajen matse farjinsu, suna masu gargaɗin cewa hakan na iya haifar da kamuwa...